<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><lyrics>[V1]
 1) Ina gaskata da Yesu, Ubangijina.
 Bangaskiya ta kawo ceto cikakke.

[V2]
 2) Na gaskata gafararka, ga ni durƙushe,
 Don ƙaunarka da jinƙanka, na amince.

[V3]
 3) Ina son ka tsarkake ni domin giciye.
 Keƃe ni, ka tsarkake ni da jininka.

[V4]
 4) Ina roƙo ka bishe ni, Yesu, kai kaɗai.
 Yau da gobe ka ke ba ni bukataina.

[V5]
 5) Ina gaskata ka, Yesu, ba zan kasa ba.
 Na gaskata ka, Mai Ceto, har abada.</lyrics>
<title>Ina Gaskata da Yesu, Ubangijina LW255</title>
<hymn_number>255</hymn_number>
</song>